
#1
FATU A BIRNI (Complete)by suwaibamuhammad36
"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that."
Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'...
Completed

#3
ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)by deeejahhh21
The story of love❤️and how it never dies no matter how the situation is💞kubiyoni

#4
SHU'UMAR MASARAUTA 2by Ameera Adam
NI na hallaka hatsabibin mahaifina Boka Shaddas, haka duk hatsabibanci da makircin mahaifiyata Umaima; na mayar da ita gajiyayyiya kuma kasasshiya. Domin har kawo yanzu...

#5
SHU'UMAR MASARAUTAR 1by Ameera Adam
"Na sadaukar maka da kishiyata a wannan daren, shi ne tukwicin da zan iya yi maka." Ba ta jira cewarsa ba ta ɗora rigar a jikinta. Bamaguje ya gyaɗa mata sanna...

#6
TUN RAN GINI TUN RAN ZANE.by khairi_muhd
Labari ne akan masoya guda biyu wayanda suka taso cikin kaunar junansu saidai iyauen su sun dauki alwashin babu a aure a tsaksninsu. Ga dai jini daya na yawo a jikinsu n...

#8
Aure bautar Ubangijiby ummnihal
nasiha akan zamantakewar aure
A lokacin da mukayi niyyar yin aure yana da kyau mu san mene ne dalilin yin auren.
Da farko ma dai mu fara sanin mene dalilin zuwan mu dun...

#9
Farar Wuta (Link)by Aysha Shafi'ee
A lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai.
#AyshaShafi'ee
#FikraWriters
#FararWuta

#10
LOVING YOU ( Journey of two best f...by meenatsalanke
Hey it's your favourite wattpad author
@meenatsalanke and I'm back with a hot and juicy story of all time 😁😉😉
Ever had a crush on your best friend and still haven't...

#11
MACENTAKAby Aishatu Gidado Idris
Wannan littafin tsumagiya ne ga duk wanda ke son zaman lafiya a gidan auren shi, mussaman mace.
Labarin Talatu ya ishe kowace mace tunani da nadaman cewar wayo ba shi ne...
![A Monster Lord? [discontinued] by NazTheNotSadist](https://img.wattpad.com/cover/285874685-512-k203089.jpg)
#13
A Monster Lord? [discontinued]by NazTheNotSadist
stop reading this it's cringe af and sucks.
Male sans reader x overlord, I'd say it has good grammar, though their may be some spelling mistakes in the first few chapter...

#14
TA ƘI AURE.! by Fatima Abubakar saje
Labarin ya shafe matanda ke samun kansu a jarrabawar jinkirin aure. Zamuga irin matsalar da suke shiga da kuma hanyar da ya kamata a su magance ta.... Labarin bai da tsa...
Completed

#15
🦚👑🧝♀️UWAR SARKI🦚👑🧝♀️by
Labari ne na gidan sarauta tare da wata rikitacciyar soyyayya mai ban sha'awabda ban al'ajabi ga nishadi da wa'azantar wa shin ko ya zata kasance da yareema Azeez dan sa...

#16
UWANI 'YAR ƘASHIN GWIWAby Ameera Adam
"Meeeeeesuuuhuuuu." Uwani da ke laɓe ta sake maƙale murya ta faɗa da yanayin kukan uwar garke, tana gama faɗa ta dokon ƙauren ɗakin da suke ciki. A zabure Lami...

#17
Default Title - Rayuwaby ____abuhhh
Rayuwa juyi juyi, yau ayi dadi gobe akasin haka
When u take everything for granted and life shows you what it has for you then you have no choice than to accept

#18
KADDARAN SOYYAYYAHby Rukkyy__
True life story
story of love&destiny with many mysteries u have to read to understand the full story,what the story is about......

#19
RAYUWA (BOOK THREE)by Arewa Author
Ina miqa gaisuwata ga masoya littafin RAYUWARMU.
Allah yakawo mu labarin Luttfiyya, yar autar Umma da Abba.
Sede Luttfiyya akwai rawar kai, ina rawar kanta zekaita ya ba...