Aure bautar Ubangiji
By ummnihal
13.3K
801
82
  • Random
  • addua
  • arewa
  • aure
  • batulmamman
  • bautarubangiji
  • daurawa
  • hakuri
  • hausa
  • ibada
  • islam
  • marriage
  • musulunci
  • north
  • ummnihal
  • ummyasmeen
  • zamantakewa
  • zarewa

Description

nasiha akan zamantakewar aure A lokacin da mukayi niyyar yin aure yana da kyau mu san mene ne dalilin yin auren. Da farko ma dai mu fara sanin mene dalilin zuwan mu duniya? Allah Ya fada a cikin al-qur'an mai girma cewa " Ya halicce mu ne don mu bauta masa ma'ana don mu zama bayi a gare shi. Saboda haka sai mu sawa zuciyar mu zamuyi aure domin mu bautawa Allah, mu cika sharuddan Imani ga Allah. Ita kuma bautar Allah bata da wahala, sai dai amman shaidan yayi alkawari sai ya mayar mana da ita mai wuya ta hanyar shigo mana da shubuhohi marasa ma'ana. Tare da yawo a cikin jininmu da zukatanmu yana kawata mana ƙarya da kuma rufe mana ido daga ganin kyaun gaskiya. #1 aure on 23/10/2020 #aure #marriage #arewa # north #zamantakewa #macetagari #batulmamman #ummyasmeen #aljannarmace #hakuri #haquri #ibada #islam #musulunci #nasiha

Introduction

Continue Reading on Wattpad
Aure baut...
by ummnihal
13.3K
801
82
Wattpad