Kaddara Stories

Refine by tag:

18 Stories

YADDA KADDARA TA SO by sai_kaska
#1
YADDA KADDARA TA SOby salma ahmad isah
A wasu lokutan kaddara na faruwa ne a yadda ta so, a wasu lokutan kuma takan faru ne a yadda dan adam yaso, kamar kullum Allah na nasa dan adam ma na nasa, amma na Allah...
DARE DUBU by PrincessAmrah
#2
DARE DUBUby Amrah A Mashi
Kaddara! Mece ce ita? Yaya rayuwar yarinya mai karancin shekaru za ta kasance a lokacin da ta tsinci kanta cikin mummunar kaddara, irin kaddarar da ba ta da magani? Shin...
Completed
WA NAKE SO? by MSIndabawa
#3
WA NAKE SO?by Maryam Suleiman
Labari akan sarkakiyar soyayya har ka rasa wanda kake so saboda tsabar yadda kowa ke nuna maka kulawa da soyayyar sa. Labarin guda biyu ne kowanne da kalar ssa but sun h...
Duk kyan namiji by Azizat_Hamza
#4
Duk kyan namijiby Azizat Hamza
Lubna da Nafy 'yan uwane da suka banbanta a halayya. Hudu Carpenter ya shigo rayuwarsu a lokaci mabanbanta kuma kowacce da irin tarbar data masa. Yayinda Nafisah ke gani...
MATAR HAIDAR by MSIndabawa
#5
MATAR HAIDARby Maryam Suleiman
*Assalamu alaikum warahmatullah!* The authur of Mijin Ummu nah, Wa nake so?, Ni da Yaa Fauwaz and Ni da Aminiyya ta (Samira da Ja'adah) bounces back with another heart t...
SAHLA a Paris by Azizat_Hamza
#6
SAHLA a Parisby Azizat Hamza
Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana ta...
Tsohuwar Soyayya by Azizat_Hamza
#7
Tsohuwar Soyayyaby Azizat Hamza
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...
Completed
SABREENA SABEER by YoungNovelist4
#8
SABREENA SABEERby KHADEEJAHT HYDAR
He met her as an enemy nd decided to punish her ,find out about this novel full of love and pity ,love,satisfaction to knwo how d punishment gonna be,is she going to sur...
RASHIN HAIHUWA (Kaddarar wasu matan) by Ouummey
#9
RASHIN HAIHUWA (Kaddarar wasu mata...by Ouummey
*Wannan littafi nawa gaba ki dayan sa sadaukarwa ne ga duk macen da Allah ya jarraba da ƙaddarar RASHIN HAIHUWA, ina me addu'ar Allah ya baku ikon cinye jarrabawar ku ya...
KOMAI DAGA  ALLAH NE!!!( ARZIKI & ILIMI) by Allauma
#10
KOMAI DAGA ALLAH NE!!!( ARZIKI...by Marazine🧕🏻
Rayuwa komai daga Allah ne. Mutum baya cika cikkanken mumini har sai ya yadda da kaddara Mai kyau ko akasinta. Komai ya same ka daga ALLAH NE! Babu Mai baka sai Allah...
BAHAGUWAR SOYAYYA by Naseeb01
#11
BAHAGUWAR SOYAYYAby Naseeb Auwal
Makahon so, shine lokacin da sashe ɗaya ya makance akan soyayyar ɗaya sashen. Gurgun so, shine son da sashe ɗaya yake mutuwar son ɗaya sashen amma bai samu goyon bayan ɗ...
HAMDALAT (music lover) by mumies122
#12
HAMDALAT (music lover)by mumies122
marainiya ce masoyiyar wakoki sune taba muhimmanci fiyeda komi a rayuwarta me zata fuskanta agaba?
KADDARAN SOYYAYYAH by Rukkyy__
#13
KADDARAN SOYYAYYAHby Rukkyy__
True life story story of love&destiny with many mysteries u have to read to understand the full story,what the story is about......
AKASI by Abubakaramuhd
#14
AKASIby Abubakar A Muhammad
Rayuwa duka akan jarrabawa ce, wata muci wata kuma mu fadi. Sannan akan zato ce da kuma tsammani, wasu abubuwan kanzo mana yadda muka zata, wasu kuma AKASIN haka, DOMIN...
ƘUNCIN RAYUWA by Ruky_i_lawal
#16
ƘUNCIN RAYUWAby Rukayya Ibrahim Lawal
Idan kuncin rayuwa ya sako ka a gaba, ƙaddara ta jagoranci rayuwarka, zaka iya faɗawa a cikin yanayin da kai kanka zai yi wuya ka fahimci waye kai bare kuma ka iya fahim...
LABARINSU by Salma_Ahmad_Isah
#17
LABARINSUby Salma Ahmad Isah
Kowa ya na da Labarin da zai bayar. Kamar yanda ƙaddarar kowa take da ban. Tabbas, akwai tsanani a rayuwa. Akwai ƙunci da baƙin ciki a rayuwa. Shin menene LABARINSU?
DUNIYA  by MissDmk
#18
DUNIYA by Miss DMK
BASED ON TRUE EVENT