Assalamu Alaikum.
Barka da zuwa sabon account ɗina.
Sunana AZIZAT HAMZA marubuciyar litattafan Hausa a yanar gizo.
Na rubuta litattafai da dama amma saboda rufe min tsohon account ɗina da aka yi, ba duka litattafaina za a samu ba, a hankali zan riƙa ɗaura tsofin litattafaina da suke akwai zuwa wannan account ɗin.

Na rubuta littattafai sama da goma ciki akwai:

Maimunatu telar mata
Imti ko Ibti
Rashin yarda (labarin Amah)
Mutum mugu ne
Duk kyan namiji
Sakatariya ta
Tsohuwar soyyayya
Chronicles of Zaytoonah
Ribar uwa
Matar Gwamna 1,2,3
Sahla a Paris.

Zaku iya bibiyata a shafukan sada zumunta ko kuma ku tuntuɓeni ta whatsapp a wannan numbar. 08137311900.

Follow me on

Instagram : Azizat_Hamza or (the_onlinehausawriter)
Facebook: The online Hausa Writer.
Youtube: The Online Hausa Writer
Tiktok: online Hausa writer

Nagode


Date 13/02/23
  • JoinedApril 12, 2021


Last Message
Azizat_Hamza Azizat_Hamza Apr 01, 2024 04:49PM
THANK YOU 366 FollowersNAGODE SOSAIIna muku maraba da zuwa sabon WATTPAD account ɗina.Allah ya sa mu dace da daren laylatul Qadri, Amin
View all Conversations

Stories by Azizat Hamza
MR and MRS MAIDOKI by Azizat_Hamza
MR and MRS MAIDOKI
ADAM da BIE mata da miji ne da suka yi auren soyayya, kamar kowanni aure TOGETHER FOREVER suka yiwa junansu a...
ranking #32 in mata See all rankings
GENERAL NASEER  ZAKI (Book 1) by Azizat_Hamza
GENERAL NASEER ZAKI (Book 1)
When a wounded soldier falls in love... Naseer Zaki Soja ne sa mazaje gudu. Aikin Soja a jininsa ya ke. Bashi...
ranking #2 in muhammad See all rankings
Tsohuwar Soyayya by Azizat_Hamza
Tsohuwar Soyayya
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...
ranking #4 in số See all rankings