BAHAGUWAR SOYAYYA
By Naseeb01
2.3K
128
33
  • Romance
  • hausa
  • hausalove
  • hausanovel
  • kaddara
  • kauna
  • lso
  • naseeb01
  • romance
  • soyayya
  • tausayi
  • tragedy
  • yaudara
  • zuciya

Description

Makahon so, shine lokacin da sashe ɗaya ya makance akan soyayyar ɗaya sashen. Gurgun so, shine son da sashe ɗaya yake mutuwar son ɗaya sashen amma bai samu goyon bayan ɗaya sashen ba... Bahagon so fa...? Biyo mu don jin labarin wasu matasa da iyayensu suka ginasu akan soyayyar junansu, har ginin ya so ya wuce gona da iri, sai dai kash a mahangar kowannensu ɗan'uwansa yana tafiyar da rayuwa ne akan bahaguwar hanyar da ba zata ɓulle ba, rayuwar matasan ta bi cikin sarƙaƙiya wadda ta gangara cikin rayuwar Jami'a... Za su bijirewa iyayensu, ko kuwa za su bijirewa soyayyar da take zuciyarsu wadda tun kafin su san kansu aka dasa musu ita a zuƙatansu? Tabbas labarin yana tafe tare da bugun zuciyar mai karatu, kuma mai karatu zai zama cikin shauƙi da son jin abin da zai faru cikin kowanne shafi... Idan ka fara sai ka tiƙe don tunanin abin da zai je ya dawo na labarin zai ta bibiyarka.

1

Continue Reading on Wattpad
BAHAGUWAR...
by Naseeb01
2.3K
128
33
Wattpad