
#1
ANYI GUDUN GARAby AyshaGaladima666
Kirkirarren labarin wata yarinya me matukar tsoron mutane masu saka kaki,mussaman masu rike bindiga,wadda taki dan'uwanta me matukar kaunarta akan ya kasance Dan sanda W...

#2
MASARAUTAby AuntyHaliloss2
Labari akan masarautu guda biya Darul-Bilyam da Masarautar Toro,sarƙaƙiya akan son mallakar Takobi da kuma sarauta.

#3
Her Boyfriend, My Husbandby Razia X.
The lives of Maryam, Yusuf, Zainab and Abdallah. How are they connected? Read to find out!
*
#1 in Arewa
#1 in Muslim
#1 in Maryam
#1 in Zainab
#1 in Yusuf
#1 Abdalla...

#4
MATAN?? KO MAZAN???by MSHAKURworld
Labarine kan matsalolin da ake samu agidajen aure daga bangaren Matan dakuma Mazan.
Series ne dazan dinga kawo muku duk ranan ASABAR DA LAHADI
Completed

#5
AMRAH NAKE SO! (Completed✅)by Amrah A Mashi
"Sickler gare ta, kuma ku kuka ja mata." Ta yi shiru daga nan, dafe da goshinta, tana jin yadda kanta ke sara mata. "A kullum dad'a wayar wa mutane kawuna...

#6
ZAN SOKA A HAKAby BILKISU ALIYU KANKIA
#5 tausayi June 2020.
#3 tausayi 20 June 2020.
#1 munafurci
#8 hausa novel.
#2 tear drop june 2021.
Completed

#7
DA'IMAN ABADAN (ZAZZAFAR KAUNA)by JameelarhSadiq
labarin soyayya mai ciki da darussa iri iri mai masu tsayawa a zuci..masoyane suke nuna ma juna tsana marar adadi rana d'aya lokaci d'aya kiyaiyar ta rikice ta koma tsin...
Completed

#8
KOWA YA GA ZABUWA...by Fateemah muhammad gureen
Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana...
Completed

#9
PHATEENJIDDAHby Maman irfaan
Yana maganane akan yara guda biyu Wanda suka kasance tagwaye, gashi Allah yayi musu rashin basajin magana ko kadan, sannan kuma ina gargadin iyaye da su runka jan 'yayan...

#10
MATAR MUTUM COMPLETEby Fatima Umar
littafin matar mutum littafi ne mai dauke da soyayyar matasa biyu yariyar ta taso cikin wahala sa kamakon rashin uwa, daya daga cikinsu yana ta kokarin taimaka mata, uwa...

#11
Life Of Afreenby Fareedah Farouq
Love is a strong feeling of affection, idolization, adulation, endearment and adoration.
Love is happiness and love is delight.
As a young Muslimah, she always imagined...
Completed

#12
TAFIYAR MU (Completed)by suwaibamuhammad36
Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burge...
Completed

#13
IHSANby KHADEEJAHT HYDAR
ROMANTIC LOVE STORY,IS ALL ABOUT AN ORPHAN WHO SUFFERED ALOT FROM HER STEP MUM,BUT LATER HAVE A BETTER LIFE WITH THE HELP OF 3 PEOPLE,,JUST READ ND FOUND OUT WHO THE 3...
Completed

#15
WA NAKE SO?by Maryam Suleiman
Labari akan sarkakiyar soyayya har ka rasa wanda kake so saboda tsabar yadda kowa ke nuna maka kulawa da soyayyar sa.
Labarin guda biyu ne kowanne da kalar ssa but sun h...

#16
NADIYA!by Jeedderh Lawals
'Ta dan juya kanta cike da mamaki, tace, "Daddynka kuma? wanene shi?"
Yace, "Habib Abdullahi Makama?!" cikin sigar tambaya.
Jin sunanshi kadai ma sai...
Completed

#18
FATU A BIRNI (Complete)by suwaibamuhammad36
"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that."
Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'...
Completed

#19
KASAR WAJEby Manu Fagge
Littafin marubuciya MARYAM ABUBAKAR DATTI
marubuciyar HIBBA. ayi karatu lafiya.