Nadama Stories

26 Stories

KAICO NAH by SAKHNA03
#1
KAICO NAHby SAKHNA03
Shin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu. Taya zan tunkaresu bare na fada musu cewa...
MATAR MUTUM COMPLETE by FatimaUmar977
#2
MATAR MUTUM COMPLETEby Fatima Umar
littafin matar mutum littafi ne mai dauke da soyayyar matasa biyu yariyar ta taso cikin wahala sa kamakon rashin uwa, daya daga cikinsu yana ta kokarin taimaka mata, uwa...
SANADIN CACA by SAKHNA03
#3
SANADIN CACAby SAKHNA03
..........jinkirin auren danayi bai isheni jarrabawa ba,sai baba ya badani a caca?.......Wani ɗan daba ,ɗan shaye shaye,wanda bai san ya rayuwar mutane take ba ballantan...
TUN RAN GINI by Queen-Meemiluv
#4
TUN RAN GINIby Meemi Basheer
labari Mai tab'a zuciya
a sanadin auren zumunci by yusufayshat0
#5
a sanadin auren zumunciby ayshat yusuf
labari mai cike da tausayi soyayya zalumci da sauransu ...
NADAMAR DA NAYI by FatimaUmar977
#6
NADAMAR DA NAYIby Fatima Umar
NADAMAR DA NAYI labari ne da yake d'auke da NADAMAR yaudara ,cin amana da dai sauransu. Labari ne a kan wata yarinya da ta fada soyayyar wani makaho iyayenta sukaki amin...
LAIFINA NE.. by ayshajb
#7
LAIFINA NE..by A'ishat Jubreel
Da tun farko nabi maganar sajida da hakan bata kasance dani ba , dana ɗauki shawarar data bani danaga dacewar haƙan ashe sajida masoyiyata ce na gaskiya ,ashe kawa tagar...
A SANADIN KAMA by Ruky_i_lawal
#8
A SANADIN KAMAby Rukayya Ibrahim Lawal
labari ne da ya ƙunshi illar rashin biyayya ga iyaye, nadama, soyayya, sakamakon biyewa son zuciya da jarumar ta yi ya haifar mata da gagarumar matsala da nadama a gidan...
TUN RAN GINI TUN RAN ZANE. by khairi_muhd
#9
TUN RAN GINI TUN RAN ZANE.by khairi_muhd
Labari ne akan masoya guda biyu wayanda suka taso cikin kaunar junansu saidai iyauen su sun dauki alwashin babu a aure a tsaksninsu. Ga dai jini daya na yawo a jikinsu n...
SON ZUCIYA by FatimaUmar977
#10
SON ZUCIYAby Fatima Umar
littafin son zuciya littafi ne mai d'auke da zallar soyayya had'i da nishad'antarwa wannan littafi akwai chakwakiya domin kowa soyayyarsu zata dawo ta zama kiyayya mai m...
KWARYA TABI KWARYA by FatimaUmar977
#11
KWARYA TABI KWARYAby Fatima Umar
kwarya tafi kwarya littafin mai dauke da darasi cin amana zalunci yaudara soyayya mai ciki da kalubale sai dai kuma akwai nasara sosai a ciki a sanadin shi ta rasa abubu...
NA YARDA NA MUTU by Mumseeyama
#12
NA YARDA NA MUTUby Hafsat A Garkuwa
Labari ne mai matuƙar taɓa zuciya da kuma tsantsar soyayya...
ANYI GUDUN GARA by AyshaGaladima666
#13
ANYI GUDUN GARAby AyshaGaladima666
Kirkirarren labarin wata yarinya me matukar tsoron mutane masu saka kaki,mussaman masu rike bindiga,wadda taki dan'uwanta me matukar kaunarta akan ya kasance Dan sanda W...
A SANADIN SOYAYYAR MINTI  by JameelarhSadiq
#15
A SANADIN SOYAYYAR MINTI by JameelarhSadiq
Lanarine wanda ya kunshi soyayya da makirci ban tausayi abubuwa da yawa fa
Karshen Wahala by ayshabeauty12
#16
Karshen Wahalaby ayshabeauty12
Labari ne na tausayi da damuwa
 RAYUWAR NABILA by BuharifatimaMuhammad
#17
RAYUWAR NABILAby Buharifatima Muhammad
Hi guys🙌 this is my first novel I hope you will like it. it all about nabila a village girl,she is so innocent who all meet with nabil a stranger that come to the vill...
ZAFAFA 2 by Hafssatu
#18
ZAFAFA 2by Hafsat musa
💖 *AUREN HUCE ZUCIYA💖* & 🍁 *HAFEEZ*🍁 ( *Sabon salo*) _*INAKUKE MASOYAN INDO KAUYE MARUBUCIYAR MATA KO BAIWA..CIWON SO...YAZEED,MENENE MATSAYINA...
DA BANSAN ASALINTA BA by FatimaUmar977
#19
DA BANSAN ASALINTA BAby Fatima Umar
labarin DA BANSAN ASALINTA BA labari ne mai rikitaciyar soyayya labarin masoya guda biyu wanda shi uban yariyar ya kasance mashayen giya ya dauki giya tamkar abinci Alla...
TARKON MAQIYA by AminaYusufMuhammad
#20
TARKON MAQIYAby Amina yusuf muhammad
GODIYA! ina godiya ga Allah ubangijin talikai;da ya bani ikon rubata wannan labari, tarkon maqiya labarine me kunshe da yaudara;baqinciki;da kuma soyayya.
Completed