Maraba da leƙowa 😁
Sunana Suwaiba Muhammad matar gida kuma mai ƴaƴa uku. Na gane cewa karatu da kuma rubutun novels a jinina ya ke tun sa'ilin da na tsinci kaina ina karanta littafin Hausa da ke hannun mahaifiyata a yayin da nake mata tsifan kai, a lokacin ina da shekara goma. (It's true 😌)
Na karanta littatafai da dama na magabata wanda hakan shi ya bani kwarin gwiwar fara rubuta nawa da irin nawa salon mai jan hankalin mai karatu. (Haka dai suke cewa ban sani ba ko kawaici suke mini 😆).
Enough with surutu, an ce 'don't judge a book by it's cover' amma na san daga ganin covers ɗin books ɗina zaku ji kuna son sanin labaran da ke ciki. (I hope so) 🥹
Yawancin books ɗina paid ne saboda ina neman canjuna bana son yin roƙo, support me ku duba Okadabooks da kuma Arewabooks don samun ƙarishen littatafan da na ɗiga muku a baki na kuma hanaku lashewa. Ko kuma ku nemeni a number na da ke page na ƙarshe na kowanne book ɗina. (Dariyar cin nasara 😆)
Nagode
Mum Fateey 👌
- JoinedOctober 5, 2017
Sign up to join the largest storytelling community
or
suwaibamuhammad36
Apr 15, 2024 07:26AM
Assalamu alaikum. Barkanmu da war haka and I hope an yi sallah lafiya. Allah Ya maimaita mana. Ameen. Kwana biyu wayata ta samu matsala karshe kuma da na yi sabuwa sai whatsapp dina shima ya samu tas...View all Conversations
Stories by suwaibamuhammad36
- 5 Published Stories
CANJIN MUHALLI
3.3K
249
10
Ana kiranta Jidda Sufi, ƴar auta ga Governor Sufi Adam. Duk da jindadi haɗe da tsaron da suke dashi a matsayi...
#80 in live
See all rankings
MATAR K'ABILA (Completed)
398K
29.7K
58
Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da mataki...
#33 in hope
See all rankings
RUWAN ZUMA (completed)
34K
2.6K
24
Shin wani irin kallo kake yiwa masoya biyu wad'anda akwai tazarar shekaru tsakaninsu, musamman ma in aka ce M...
#1 in arewa
See all rankings