
#2
ZAN SOKA A HAKAby BILKISU ALIYU KANKIA
#5 tausayi June 2020.
#3 tausayi 20 June 2020.
#1 munafurci
#8 hausa novel.
#2 tear drop june 2021.
Completed

#3
HAKKIN UWAby Amrah A Mashi
Wannan labari ne mai tsananin ban tausayi da taba zuciya wanda kuma ya faru da gaske sai dai 'yan gyare-gyare wadanda ba za a rasa ba. Shin kun san girman hakki kuwa? Ku...
Completed

#4
MENENE MATSAYINA...by Hafsat musa
"Don ubanki wanki dana barmiki kimin shine kika kiyimin Kika zauna kika rungume wannan shegiyar d'iyar taki wallahi koki aje ta ko kuma yanzu jikin ki ya gayamiki n...
Completed

#5
Bakuwar Fuskaby Amrah A Mashi
"Babu wata mace da nake son kasancewa da ita bayan ke Boobah. Babu macen da zan iya rayuwar aure koma-bayanki. Ki amince ki share mini hawayena, na yi alkawarin sha...

#6
MATA KO BAIWAby Hafsat musa
Feena macace Mai matsananin kishi, wadda Tasha Alwashin duk ranan da mijinta yayi mata kishiya zata kasheshi ta kashe matar,sannan ta kashe kanta, Kowa yarasa, Dije yari...

#7
A GIDAN HAYAby JameelarhSadiq
Labarine mai rikatarwa tausayi soyayyya ga ilamtarwa fada'karwa Nishad'antar. Ku cigaba da biyoni dai masoyana

#8
ITA CE ZUCIYATAby fateemah0
labari ne akan wani matashin saurayi ɗan mai kudi, shima kuma yana da kuɗi gashi ya tsani talaka a rayuwarsa,baya kaunar talaka ko kaɗan a zuciyarsa, sai kwatsam ya faɗa...

#9
GUDU A JEJIby fateemah0
GUDU A JEJI, LABARI NE MAI CIKE DA TAUSAYI, CIN AMANA, HASSADA, KYASHI DA SON ZUCIYA, KARKU BARI A BAKU LABARI, KU HANZARTA KARANTAWA DAN KU JI ME LABARIN GUDU A JEJI YA...

#10
😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complet...by Umar Dayyan Abubakar
LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA T...
Completed

#11
FARAR TASKAby Fertymerh Xarah
Meyasa baya iya controlling kansa akan ta? Yayi rantsuwa rabon da yaji abinda yake ji a jikinsa yanzu tun shekara bakwai da suka wuce, bai qara sanin Manhood ɗin sa na a...

#12
AKWAI DUHUby fateemah0
tabbas daga jin sunan littafin nan ya isa ya sanar mana akwai cakwakiya, littafi ne da ya samu rubutowa daga marubuciyar nan Khadija Ummu Fuad&Afnan wacce ta rubuta muku...

#13
Yazeedby Hafsat musa
Ya taso miskili yakuma tsani duk macen da bata wayewa kwatsam..saigashi za'a hadashi Aure da yar kawunshi ko ya hakan zai kasance kubiyoni..

#15
BA UWATA BACEby Ayeeshat M Mahmud
BA UWA TA BACE
Zaune take gefe guda cikin gidan nasu, tana kallon abinda Yan gidan nasu sukeyi k'awar tace Hadiza zaune gaban mamar tasu tana mata lissafin kud'i da tasa...

#16
KAICO NAHby SAKHNA03
Shin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu.
Taya zan tunkaresu bare na fada musu cewa...
Completed

#17
MUHAMMAD ALEEby Maman irfaan
ko wani bawa da irin tashi jarabawar, akwai ɗan ta'addan da yana ta'addanci amma ko kaɗan bada son ranshi yake aikata hakan ba, tayaya al'umma zasu fahimci hakan?, tayay...

#18
UQUBAR UWAR MIJINAby KHADEEJAHT HYDAR
Based on true life story
labarine akan wata baiwar Allah wanda uwar miji tajefata cikin matsanancin baƙin ciki ɗa gararin rayuwa,sanadin hakan ta..just read and find out
Completed

#19
A HAKA NIKE SONTAby JameelarhSadiq
Labarine wanda ya kunshi soyayya ban tausayi mai ƙarya zuciyar mai karatu