Mulki Stories

Refine by tag:

13 Stories

MATAR BOYFRIEND (a series) by Azizat_Hamza
MATAR BOYFRIEND (a series)by Azizat Hamza
Ya ce ta masa kiss, ta masa Ya ce zai taɓata, ta bar shi Ya ce zai shigeta Ya ce duk a cikin soyayya ne Ya ce ta masa girki Ya ce ta dena kula kowa Ya ce ta turo nudes Y...
MULKI KO SARAUTA 2  by Pherty-xarah
MULKI KO SARAUTA 2 by Fertymerh Xarah
Is all about, love, sacrifice and Royal👑
ROYAL CONSORT 2 by Oum_Tasneeem
ROYAL CONSORT 2by Oum tasneem
Cigaban labarin ROYAL CONSORT littafi na daya Labarin ROYAL CONSORT labarine irinshi na farko a cikin labaran hausa novel,labari ne na tarihi amma wani bangaren labarin...
Completed
SHU'UMAR MASARAUTAR Cmplt by AmeeraAdam60
SHU'UMAR MASARAUTAR Cmpltby Ameera Adam
"Na sadaukar maka da kishiyata a wannan daren, shi ne tukwicin da zan iya yi maka." Ba ta jira cewarsa ba ta ɗora rigar a jikinta. Bamaguje ya gyaɗa mata sanna...
ROYAL CONSORT by Oum_Tasneeem
ROYAL CONSORTby Oum tasneem
Labarin ROYAL CONSORT labarine irinshi na farko a cikin labaran hausa novel,labari ne na tarihi amma wani bangaren labarin qagagge ne,labarin ya qunshi mulkin mallaka,t...
Completed
KUNDIN AJALI by MSKutama87
KUNDIN AJALIby Muhammad Sulaiman Abubakar Ku...
Labari ne akan wani Littafi wanda duk wanda ya samu damar mallakar sa zai juya duniya kuma ya zamo gagarabadau . amma sai dai dauko Littafin daidai yake da tunkarar Kof...
         _*BARIKI*_ 👨‍✈ _Auren soja_👨‍✈    by zaharadaty
_*BARIKI*_ 👨‍✈ _Auren so...by oum zahnoor
get out in my office before I send you to mess for month Ahmed ya fada jikin shi har rawa yakeyi, Datse kofar yayi wani irin gumi na wanke shi "husband to be in my...
𝐊𝐀𝐌𝐀𝐑 𝐒𝐔 𝐂𝐄 𝐃𝐀𝐘𝐀 by zaharadaty
𝐊𝐀𝐌𝐀𝐑 𝐒𝐔 𝐂𝐄 𝐃𝐀𝐘𝐀by oum zahnoor
Salma bata da makusa sai dai akwai babbar matsala Salma bata Sallah ko kadan,duk yanda ka damu da tayi Sallah to baza ta taba yi ba,haka duk wani abu da ya shafi addini...
KOMAI DAGA  ALLAH NE!!!( ARZIKI & ILIMI) by Allauma
KOMAI DAGA ALLAH NE!!!( ARZIKI...by Marazine🧕🏻
Rayuwa komai daga Allah ne. Mutum baya cika cikkanken mumini har sai ya yadda da kaddara Mai kyau ko akasinta. Komai ya same ka daga ALLAH NE! Babu Mai baka sai Allah...
WA NAKE SO? by MSIndabawa
WA NAKE SO?by Maryam Suleiman
Labari akan sarkakiyar soyayya har ka rasa wanda kake so saboda tsabar yadda kowa ke nuna maka kulawa da soyayyar sa. Labarin guda biyu ne kowanne da kalar ssa but sun h...
Saif ko Maleek  by mrsbalarabe
Saif ko Maleek by mrsbalarabe
Sabon salo, soyayya mai nishadantarwa ikon Mulki da kudi yan uwanta mai ban mamaki
SARAUNIYA BILƘIS by queenbk2020
SARAUNIYA BILƘISby BILKISU ALIYU KANKIA
#35 Soyayyah 14 June 2020. "Ya kai mai martaba sarkin Saffron, anyi kusan kwana biyu kenan ana wannan guguwar a garinnan amman daga haihuwar sarauniya guguwar ta t...