faizamurai
A koda yaushe rayuwa tana zuwa da wasu irin ƙaddarori masu tafe da nasarori da faɗuwa,Bawa yakan tsinci kan sa a halin jarabawar Ubangiji idan ya zamo mai haƙuri sai ya ci riba idan aka samu aka sin haka sai ya gina wa kan sa ramin wutar da zata kona shi.Kamar dai haka ne labarin KURMAN ƘADDARA ya kasance.
Domin kuwa labari ne da ya taɓo wata irin ƙaddara da ta garwaya da son zuciya.Kurman ƙaddara
Labarin matasan yan mata ne masu zagaye da ƙaddara mai tsani,da jarabawa.
Shin kin taɓa jin yan biyu masu faɗa kamar yan uba....???hmmm, Shin kin taɓa jin labarin Rayuwar yarinya mai cike da tausayi kamar ta,Alina,Sarina, Shatou,Ishaa....Dukkanin wayen nan yan matan rayuwar su Abar tausayi ce,abun zance anan meya sa alƙalami na ya kira wannan labari da Kurman ƙaddara.....✍️
Zaku samu amsar amsoshin kun acikin wannan labari...KUDAI ku biyo NI da alƙalami na.
Sai mun haɗe da ku cikin labarin dan warware zare da abawa.✍️✍️
Salon da ban yake da na saura trust me.✍️
💋KURMAN KADDARA💋
Labari ne mai tafiyar hawainiya mai cike da wani irin tsari mai tafiya da zukatan masu karatu,tafiya ce mai girgiza zukata hmmmmmm Ku biyo Alƙalami na.✍️