
#1
HUMAIDAHby Aysha Murtala
Labarine akan wata youg lady who worked in YUGUDA's House so that she earned money da zata ma mamanta treatment na stroke da tayi so, daga nan ne zata dating Taufeeq a y...

#2
SANADIN KISHIYA NEby Fa'iza abubakar
Ƙanin babanta ya aura mata shi ba tare da saninta ba, a ranar farko a gidan ɓijin ta haɗu da wasu kiraje da suka canja kamanninta har sai da ta zama makauniya duk a sana...

#3
SAKAMAKO.......THE OUTCOMEby kubrah muhammad
Labarin husna, labari mai cike da darussa masu dinbin yawa, labarine na kaddarar wata yarinya Wanda mahaifinta shine yakashe mahaifiyarta a sanadiyar haka tagudu tabar g...

#5
MY MARRIAGE 💍 by Ayousha Adamu
An emotion story about a lady "safnah"............
Don't miss add to your library
MY MARRIAGE 💍

#6
TSALLE D'AYAby Aisha Abubakar
Labari ne akan rayuwar da wasu matan aure keyi agidajen su, yadda basu d'auki aikata zina da auren su abakin komi ba, labarin yana nuni da irin illar hakan da kuma ribar...

#7
STAY!by Bilkisu Bala
I'm I love with a cool dude but is he a soulmate!??? My dream is to find a soulmate........

#10
KIBIYAR KADDARA (Arrow Of Destiny)...by Aysha Murtala
A story of a young lady who face life challenges with alot of maltreatment, inmorallity and leter become happy

#11
DUKKAN TSANANI by Jeeddah Tijjani Adam
Yunwa da ƙishirwar da suka addabe ni ne suka sanya ni kasa bacci ina yi ina farkawa sbd yunwa ta riga da tayi min illah, haka ma innata baccin kawai take yi amma na fahi...

#12
SHI NAKE SOby Aisha Isah
Labari ne wanda ya kunsa soyayya, hak'uri da juriya,da kuma imani da k'addara. Wannan labarin ya farune da gaske,ku biyoni ku sha labari.

#13
Soldiers Barack by Aysha Murtala
Labarine akan yanda mutane ke rayuwar su a barack how they interact within themselves labarin ya hada da zazzafar soyayya sadaukarwa cin amana ku dae biyo mu dan ganin...

#14
MEENAH• Novel Seriesby Abdul10k
Wannan labari ne mai dogon zango,labarin ya tsaru ne akan Rayuwar Meena wacce take cike kaddara,Tsarerren labari ne a kan wata soyayya mai cike da sarkakiya,nishadi,zama...

#15
ILLAR RIK'O ('yar rik'o)by Aisha Isah
Labarine wanda yake nuni da illolin da rik'o ya k'unsa. A b'angare guda akwai Luba wacce duk halacin da uwar rik'onta tayi mata amma taci amanar ta. D'ayan b'angaren kum...

#16
U ARE AGAINST THE PREGNANCY by Ayousha Adamu
"Its is you ammar, its was you, its always you, anywhere I go in a loud voice I will shout an speak its you, you're only the person against this pregnancy no body e...

#17
K'ARSHEN BUTULCIby UmmuHanash2781
Labari daya kunshi abubuwa da dama, na gane dacin amana, sannan ya kunshi tausayi da dai sauransu

#19
YAR ƘANWATAby Fa'iza abubakar
Labari ne a kan wasu abokai da suka zame wa juna ƴan uwa har ta kai basa iya ɓoyewa juna sirri




