phartyBB

Allahamdulillahi!!!
          	Na yi nasara na zo ta ɗaya (1) cikin mutane 55 da muka shiga gasar. Ina godiya sosai ❤️

Gausiya47

@phartyBB Congratulations 
Reply

ha4818554

@phartyBB MashaAllah muna murna
Reply

Momislam2021

DARAJAR ƘWARYA 
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=64ead92bda4e373d864cf2c4
          
          bayan taga sun gama ficewa ta ɗauki nonon gorar na Ayra ta sauya da madarar fiya-fiya, takai nonon kitchen tasa a fridge,
          Ta fice da sauri, tana sanye da riga da wando sai baƙar after dress da ta sanya a waje, sannan siririn mayafi, dama babu wanda ya shiga gaban mota, tana buɗe murfin motar ta shige, tun kafin motar Dady ta tashi, gaban Aasma ya tsananta mugawa, a hankali ta dafe gurin tana karanto innalililahi wa Inna ilahiri raji'un, zuciyarta...
          
          Follow my account on arewabook
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          08141799224

Momislam2021

*FALAK*
          
          _Chapter 15-16_
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=6409e9ed2cc3a6a1a2a158c2
          
          "Hubby Albishirinka?"
          
          Sheik ya cire wayar daga kunnensa ya Kuma mayarwa kana yace "dawa nake magana?"
          
          "Da Falak"
          
          Sheik ya zaro ido kafin yace "goro"
          
          "Bari sai nazo please koma meye naji kya gayamin"
          
          Ta katse kiran tare da rugawa da gudu taje gurin Ummu ta rungumeta tace "Ummu sheik ze zo Ummu kiyi masa girki mai dad'i..."
          
          08141799224

Momislam2021

*FALAK*
          
          Chapter 9-10
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=64011b00a0fd4ad361ba1fb8
          
          Abdurraman yace "Amma ai kasan su bil adama ba kamar mu ba, taya za'ayi kuyi aure tsakaninku da ita bayan kasan hakan bazai yiwu ba?"
          "Shine me yuwa da in dinga hanata rayuwar aure ai gara idan taje gurin mijinta nima tazo gurina idan hakan ta kasance zan barsu suyi zaman lafiya, idan Kuma aka samu akasin hakan sai na talauta mahaifinta ruwan Sha ma sai sunje nemowa"
          
          
          Mom Islam 08141799224

Momislam2021

Momislam2021

https://arewabooks.com/chapter?id=63b3f086246eaf4832d039ce
          
          
          "Inna wai Yaya Khalil har yanzu bai dawo ba?"
          "Kaji yarinya kamar tare muke dashi, dan kinibibi zaki dameni"
          Aisha tasa dariya tana cewa "Allah da gaske tambayarki nakeyi Inna"
          Inna tayi mata banza, 
          Suna zaune Khalil ya shigo, ta tashi da katon cikinta tana shirin zuwa rungumeshi Inna na shirin guduwa ta bangaje Inna bata Sami ba Inna ta baje a k'asa, Aisha ta toshe baki da hannu zatayi dariya tace "sorry Inna"
          "Wata uwar harara Inna ta zabga mata tare da cewa "soro"

real__ahmerd

YAKE MA'ABOCIYAR RUBUTU CIKIN HIKIMA DA TSARIN ZANCE!, 
          
          Shin kin gama littafin GOBE DA NISA?, Idan kuwa kin gama, a gaggauce nake domin karanta salonki mai cike da sabon tsarin rubutu mai matu'kar birgewa da 'kayatarwa. Tabbas wani labarin tun a bango kake gane shi. Wani kuwa sai ka shiga ciki kake fahimtar asarar da zakayi idan da ace baka bud'e ka karanta ba.
          
          Tun daga introduction na soma gamsuwa da zan iya kashe ko nawa ne domin karanta shi. Gaskiya ya had'u! Irin had'uwar da kyawawan 'yan Mata basayi a rubutun insha'i mafi 'kwarewa a duniyar rubutu da fasahar zance.
          
          Allah ya 'kara himma da haza'ka!

phartyBB

@real__ahmerd Amin na gode. Ban gama yanzu nake yi.
Reply