mumies122

Assalamu alaikum ,Masoya long time ina fatan kuna cikin koshin lpy ,Ina mai farincikin sanar daku cewa ranar 1 ga watan July zan cigaba da typing Novel da kuka dade kuna neman cigabansa wato > SHIGAR SAURI,Nagode sosai da kulawarku da kuma adduoin ku Allah yajikan baba ya masa rahma.

Murukstie

Amin amin 
Reply

aysherahmaddanlami

Bbbuu komai yar uwa
          	  Allah ya dawo dake lafiya @mumies122 
Reply

Momislam2021

* DARAJAR ƘAWARYA *
          
          I just published "Chapter 1-2" of my story "DARAJAR ƘWARYA". https://www.wattpad.com/1373618432?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Momislam2021&wp_originator=h4%2FNbJ9iz8BBy29M gaTKx2UZhB7bhg7P9VbsRV6IJD96IqNnRj8RfKzTOzEOAGDOvA62bUOfbjVmIKbQwUet9BVj4LIgbP9U1KSCq2wZz2J7tK0CA0hh6jrh0lB4emhf7h
          
          
          Follow me on Wattpad
          https://www.wattpad.com/user/Momislam2021?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
          
          Mom Islam 08141799224

Momislam2021

*_TSAUTSAYIN TAUNA_*
          
          
          Zata fashe
          Mun faso.
          
          _Mom Islam_
          
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=638717087dd221ff54200cb1
          
          
          Follow my account https://arewabooks.com/u/momislam22
          
          
          Wai kunsan cakwakiyar da aka tafka kuwa?
          
          Sud'in tagwaye ne, amma basusan da hakan ba, sakamakon sharrin matar ubansu, wata cakwakiyar ma, k'anin matar uban yaje neman auran yarinyar kishiyar matar uban ya kukaji salon?"

Momislam2021

Momislam2021

real__ahmerd

Dan Allah Ku duba sabon fitacce, 'kayatacce, kuma fararren littafina mai suna IMRAN!
          
          Cike yake da Siyasa, Makirci, Yaudara, Zubar da jini, Ha'kuri, Tausayi, Munafurci, Rashin Mutumci, Karamci, Shugabanci, Sha'kuwa, Zumunci da Uwa Uba Soyayya!. 
           
          Cike yake da wani irin mabanbancin salo mai ban'kaye cike da rubutu na tarin hikima da fasaha gami da tsantsar tunani na fikira. Littafin yana nishad'antarwa, Fad'akarwa gami da ilimantarwa...

SAKHNA03

Kaico nah littafine mai cike da hargitsi da kuma nadama,wanda ya ta'allaka ka halin ta matasan mu ke ciki,musamman ga mata ma wajen zabar mijin aure.
          Nayi tunanin gama littafin kafin azumi,inda na maidasho page biyu a rana,domin samun littafin kai tsaye ku tuntunbemu ta nan.
          You will surprise for its interesting.
          
          https://www.wattpad.com/story/302182404?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=story_info&wp_page=story_details_button&wp_uname=SAKHNA03&wp_originator=DubkzxM4bkG%2F%2FIaMrdr4sDzscNKur%2BIM7QHgipZDb%2BHGM0nCFRvh8Kk7yrR%2BW1qBPLbcMjwmbXwpFqZ1U8F6sjlSzgF%2B4A7O%2BCQISteB8ANbqVLSxpbx7fRl5omUusnm

zeesardaunerh