donutfairy

*FARIN WATA SHA KALLO*
          	
          	Na
          	
          	Zahra Tabiu
          	
          	
          	Talla!Talla!
          	
          	Sunanta Munubiya 
          	
          	An saka mata sunan mata ba don ana tunanin ita cikakkiyar mace ba ce..
          	
          	An saka ma ta sunan ba don ana tunanin wataran ba zata girma ta zama namiji ba!
          	
          	An saka ma ta ne domin ana bukatar ta gaji mai sunan..
          	
          	Zan baku labarin 'yar mace
          	
          	'Yar da ta ci sunan uwarta
          	
          	'Yar da ko musulunci bai bata uba ba!
          	
          	'Yar da cikin cikin mahaifiyarta aka tsinewa haihuwarta!"
          	
          	Halittar da ke tsakanin jinsi biyu
          	
          	Mace ce ko namiji? 
          	
          	
          	Me zai faru a lokacin da halittarka ta banbanta da ta kowa?
          	
          	Wannan sai a farin wata sha kallo!
          	
          	Shafukan dandano na labarin zai fara zuwa muku. Ga duk mai bukatar cigaban labarin zai same shi a farashin N300 kacal! Za a iya biya zuwa ga wannan account number din
          	
          	6050663731 fidelity bank
          	Fatima zahra Tabiu
          	
          	A tura shaidar biya zuwa ga wannan numbobin ta whatsaap
          	
          	08065156303 
          	
          	Ko
          	
          	07066926000
          	
          	Kammalallen labarin zai zo muku inshallahu a manhajar okadabooks nan ba da dadewa ba.
          	
          	Nagode

Momislam2021

Momislam2021