*NA KASA JUREWA*
Mom islam
Book2
Page 33-34
I just published "Chapter 33-34" of my story "NA KASA JUREWA"::https://www.arewabooks.com/chapter?id=688f16a724c3c839917a8159
Tana kukan tana ci gaba da girgiza kanta da yayi mata nauyi, tunda ya fara maganar take ta girgiza masa kai hawaye na zuba, cikin Muryar kuka tace "yah Ma'aruf ba kukan auren da zakayimin nakeyi ba, kukana bashi da alaƙa da auren..."
Tai maganar tana share hawaye,
Murmishi yayi tare da kamo hannunta na dama, kafin yace "Aysha nayi miki alƙawarin bazan taɓa barinki cikin damuwa ba insha Allah, bazan taɓa bari kiyi nadamar aurenmu ba, zan mayar dake tauraruwa a cikin mata, zan mayar dake Gimbiya wacce tafi ko wacce mace sa'ar miji...!
Normal group 500 VIP 1k
Account number 3175689751
Name Zainab Habibu first Bank
Shaidar biya ta wannan number 08141799224
Masu Arewabook kuyi following ɗina akwai more pages acan ga link nan
https://arewabooks.com/u/momislam11
Mom Islam