SaadatuYusufBabba

ASSALAMU'ALAIKUM warahmatullah wabarakatuh. Da fatan kowa na lfy. Ya shirye shiryen Azumi. Allah ya ji mana jagora a dukkan al'amuranmu. Ya sa mu dace da y'antawar Ubangiji in rayuwarmu ta kai. In kuma bata kai ba, Allah ya sa mu dace da ranar qarshe. Mu as juna a addu'o'inmu. 
          	Ina so in yi amfani da wannan damar dan sanar da makaranta 'KAMA DA WANE' cewa zan cire shi kafin Azumi in sha Allah. 
          	Na gode.

AminaMuhammad767

@SaadatuYusufBabba Waalaykumus Salam... Allah yayi jagora ya qara basira, Allah yasa muga farkon shi da da karshe lfy,Amma in angama axumin zaa Kara samanashi ko saboda bansamu nagamashi ba ga skull &Examz
Reply

HajarerhWaziri

@SaadatuYusufBabba wa'alaikumus salamu warahmatullahi wabarakatuhu.. Ameen ya Allah. Allah ya qara basira ya kuma bada sa'a yasa muga farkon Azumi da karshen shi lfy...
Reply

MamanAmah

wa'alaikissalam muna gdy Allah yasaka da alkhairi muna fata idan Allah yakaimu sallah zaki sako mana Ga irinta nan barka da sallah mukaranta  Ana mugun tare 
Reply

KhadijahAliyu6

Salam,ya iyali ya kokari? Aah ya taimaka.Don Allah ina neman ga irinta nan full. Ko akwai shi a okada books? 

KhadijahAliyu6

Allah ya bada iko. Nagode 
Reply

SaadatuYusufBabba

@KhadijahAliyu6 Sorry for the late response
Reply

SaadatuYusufBabba

@KhadijahAliyu6 I’m so sorry, in sha Allah zan duba in san inda zan samo maki shi
Reply

Momislam2021