MaryamahMrsAm

Assalamu alaikum
          	Afuwan ba na share ku bane, its been long da nayi checking wattpad gaskiya se yanzunnake ganin tambayoyinku regarding WASU MATAN Novel. 
          	Na kusa gama rubutunshi tsaf na samu matsala da wattpad duk suka goge saboda ban rigada nayi publishing ba iya wannan da kuke gani ya rage wannan yasa nayi loosing interest akai amma in Allah yarda zan ci gaba after i finished what I'm currently working on, but it is going to be paid Novel, ina fatan zaku qara haquri zuwa lokacin Nagode. Ummu-Maheerj

mummynoor

@MaryamahMrsAm waalaikissalam, Allah ya kaimu
Reply

Haba marubuciyar Ma'un Bashir. Ana ta tambaya kinyi shiru ba reply kuma duk tambayoyin akan book 1 akeyi, WASU MATAN nima shi nazo tambaya.
          In kin daina shine ai yakamata kiyi update ki fada kin dakata(hakan na faruwa da writers sai ka fara sai kuma kaji lbrn ya sire maka ka zama out of idea). Amma Dan Allah in har kin dakatar dashi ne, it's best ki saukeshi(delete) ma adaina ganinsa.
          Mungode.

ummybumar

Assalamu alaikum wa'rahamatullah sister..don Allah tunda yanzu kingama wnn book din WATA KISHIYATA ki taimaka ki cigabar mana da WASU MATAN.. mungode Allah yakra basira 

Yusha2022

Dan Allah Aunty Maryam muna jira, Allah ya qara basira
Reply

Yusha2022

@ummybumar nima abinda zance knan
Reply