Momislam2021

_NISAN KIWO_
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=65bf1fac4cc374529cfd6167
          
          Idan kinason karantawa daga farko kiyi following ɗina arewabook sannan ki danna blue link ɗinnan
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          Granny wlhi lokacin da Anan take bamu labarin Arya mun girgiza,
          Monir da sai yanzu ya samu abin cewa yai gyaran murya tare da cewa "haƙiƙa jiya na shiga web ɗina na Instagram naga sanarwar bikin Arya da Leela Amma a sanarwar sunce cikin sirri za'ayi bikin abin mamaki harda photonta" Granny ta miƙe tsaye cikin kiɗima tare da cewa "innalililahi wa inna ilahir raji'un ashe Arya tanada nata nufin shikenan, amma dole muje muga Anan ɗinnan ina so inji daga bakinta" Monir ya faɗa yana juyawa ga khair.
          
          Mom Islam
          08141799224

Momislam2021

I just published "Thriller " of my story "NISAN KIWO". https://www.wattpad.com/1388779078?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Momislam2021&wp_originator=mjb4ECdy2S9Bo1WNvzofuDvJXecFReuREgwyPqo3SycA7WqUx3m%2FbNcmrjupaU7RL9s6%2BObvJWk2wi1%2BXCrYq1D7QyW5QMTdfJnMM36wyKBCPxXqULBBeJ540rKmP9S3
          
          Sabon salon labari mai tsayawa a zuciyar wanda ya karanta, tabbas akwai zazzafar soyayya ku shiga ciki ku faɗi ra'ayinku ta hanyar comments da vote 
          
          Mom Islam 
          
          
          *Follow me*
          *Vote*
             And
          *Share fisabililah*

Mss__Raiyah

Maganar gaskiya ki daina rubuta turanci a littafan ki, duk shirme kike rubuta wa, ina ji maki kunya. Idan kika rubuta da tsantsar Hausa sai ya fi Ma'ana. Kin iya tsara labari, amma kina kuskure ba kadan ba a turancin. Ki rika ba wadanda suka iya su yi maki editing, ko kuma ki Rubuta hausar ki, Tunda dama Hausa novel ne. 

Momislam2021

* MURAYU A TARE *
          
          
          Mom Islam
          
          
          Book2 chapter 1-2
          
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=64ae79a61bfbeb67a19dea9e
          
          
          Kafin su fita a ƙauyen kan Prince ya fara hayaƙi saboda ihu da jagulen maganar ta, sbda ba ko wacce yake ganewa ba, 
          
          Tunda suka hau titi ta kamo masa hannu saura kaɗan motar su ta juye, sai cewa take "anguwar joma ki mayar dani gida inga halin da akuyata take ciki hay yanzu na tuna"
          
          Wani banzan kallo Prince ya bita dashi, sbda ta gama cika masa ciki,
          
          Har sukayi rabin tafiya suka zo gidan waya batace dashi ƙala ba, sai kumbure-kumbure take ita a dole sunyi faɗa, shikam yaji daɗi sosai dan koba komai ze samu ya huta da wannan surutun nata, parking yayi a gurin masallaci harda inda mata suke sallah, cikin sanyin muryarsa yace "ki fito kizo muje kiyi alwalah lokacin Azhar yayi"
          
          "Aradun Allah sai anyi la'asar saboda sunfi zumunci"
          
          Dan Allah kuyi following ɗina 
          
          https://arewabooks.com/u/momislam11

Momislam2021

zeesardaunerh

Assalam sister's barka da shan ruwa dafatan ansha ruwa lafiya
          Plss don Allah duk wacce ta karanta wannan message d'in ta daure pls tayi following dina tare da voting d'in book d'ina da sharing d'insa domin Albarkacin wannan wata mai albarka na  *RAMADAN MUBARAK* 
           *NA GODE* 
          
          https://www.wattpad.com/story/260818017?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=share_reading&wp_page=reading_part_end&wp_uname=zee_sardaunerh&wp_originator=4djDIYkoaYRTsDfhdhWVk5%2Fnas0uW%2BXk6%2F4dMg7QJkH5ZBkKhFEij%2BoEKRn1ZGiPyyJEWcfM%2B%2F9nlH3EEIq%2BGkyIqwksCs%2BpGh7pEHmr3b8ejmuQdX0%2FQ1zN%2Fw%2FUce4q