HafsatRano

*HASKE WRITERS ASSO*
          	
          	
          	*SABUWAR SHEKARA MAI TAFE DA SABON SALO.........*
          	
          	
          	*INA KUKE MAKARANTA KUMA MASOYAN INGANTACCEN RUBUTUN HAUSA....RUBUTU MAI CIKE DA ILIMANTARWA FADAKARWA DA NISHADANTARWA GAMI DA TAFIYA DA HANKALI ZUWA DUNIYAR SOYAYYA MAI RATSA ZUKATA....*
          	
          	*TOFA DAMA TA SAMU....*
          	
          	*QUNGIYAR MARUBUTAN HASKE TA SAKE YUNQUROWA KARO NA BIYU TA SAKE ZABO MUKU HAZIQAN MARUBUTANTA GUDA BIYAR WADANSA BASA WASA WAJEN SAKU DUNIYAR NISHADI DA ILIMI DA AFKAKU CIKIN DUNIYAR SOYAYYA*
          	
          	*WANNAN KARON SUN TAHO DA SHIRINSU TARE DA RUBUTATTUN LITATTAFAI QWARARA GUDA BIYAR*
          	
          	
          	 *BILLYN ABDUL*
          	*tazo da sabon littafinta mai suna*
          	
          	 *WUTSIYAR RAQUMI*
          	
          	
          	 *MAMUHGHEE*
          	wadda tazo da nata littafin mai suna
          	
          	*BURI DAYA!*
          	
          	
          	*HAFSAT RANO*
          	Tana tafe da nata kundin sunanshi
          	
          	*SAUYIN QADDARA*
          	
          	*HAFSAT MISS XOXO*
          	tana tafe da
          	
          	*KAIMIN HALACCI*
          	
          	*SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
          	Tana tafe da nata rubutun mai taken
          	
          	*DAURIN BOYE*
          	
          	*ARAHA KAYAN BAQO...ARAHA QANWAR KYAUTA...*
          	
          	*ga dukkan mai buqatar wannan sinqin littafan guda biyar zai biya naira dari biyar ne 500,,*
          	
          	*me buqatar guda  hudu zai biya 450*
          	
          	*ga mai buqatar uku zai biya 350*
          	
          	
          	*mai son guda biyu zai biya 300*
          	
          	*wanda kuma ke buqatar guda daya zai biya naira 200*
          	
          	*Domin biyan kudi da samun damar shiga wannan fagen zata turawa wannan accnt number din
          	
          	
          	Hafsat kabir umar
          	0225878823
          	GT bank
          	
          	*saika tura shaidar biya ga wannan number*
          	
          	08030811300
          	
          	*GA MASU TURO DA KATIN WAYA KUMA ZAKU TURAWA WANNAN NUMBER*
          	
          	07067124863
          	
          	*Da zarar kin biya kai tsaye za'a antayaki cikin gidan da zaki samu naki*
          	
          	
          	*karki sake a baki labari....zuwa da kai yafi aike*

LubabatuMladan5

Ina maku fatan alkhairi yadda kuka fara wayannan litattafan allah y nuna mana kungama lpy sannan muna godiya da nishadan tarda mu da kukeyi allah y kara basira Ameen. 
Reply

Momislam2021

*_NISAN KIWO_*
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=65bd1f3a88cb015808e61415
          
          Idan kinason karantawa daga farko kiyi following ɗina ta wannan link ɗin 
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          Mom ta jinjina kai kafin taja dogon numfashi sannan tace "Hajiya inaso a ƙarƙare komai da komai na dangane da Anum saboda musan matsaya"
          
          "Haka ne, amma ni a ganina mu fara zuwa hospital ɗin da ita sai asan abinda za'a fara gabatarwa, kinga dole abinda likitoci suka faɗa dashi zamuyi amfani, idan halittar mace tafi yawa a jikinta to tabbas zamufi kowa farinciki, idan ma halittar namiji ce, kuma babu inda zamuyi dole mu rungumi ƙaddara a inda tazo mana"
          Hajiya takai ƙarshen maganar tana mammatsa hannayenta.
          "Hajiya damuwata inji ance Anum mace ce sannan nawa za'a kashe?"
          
          "Karki damu kuɗi ba damuwa bane halittar itace abar tunani"
          
          Mom Islam
          08141799224

_zulayhatuh

Assalamu alaikum sister.
          Sorry for writing on your message board.
          
          Have you read this book?
           I hate to be the bearer of bad news but if you haven't then you are missing out. Do give my book a chance and I hope you fall in love with my writing. 
          https://www.wattpad.com/story/354613229?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_writing&wp_page=create&wp_uname=_zulayhatuh&wp_originator=FaAa%2BGoIkUqTpSBoVAyUnS2nSHnuYpNqp1nlRkhZutR0Fja%2FiTR8i4OaOjKZwAF1cyymVEmLJc4%2FRbUnCH1wwcDCgth2Olt2AfHdrC5f5Mau%2Fg%2FpGkLGXQglTICqyvDV
          
          And here is the sequel of the book, I'm currently writing it but the first one is complete
          
          https://www.wattpad.com/story/358062395?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_writing&wp_page=create&wp_uname=_zulayhatuh&wp_originator=3A%2BBQSl%2FTq0zHt22exl6%2FRNZizpAaDk0KWksvVyVm5bB3mbwTmTwoynSm6RryExLci0ErknMNs3OqOfFjZHtZ9T9mbeFiOvMGONgDwFhFtzdHs243x%2BodExVWcuB1XsV
          
          Do give me a follow if possible, also leave your votes and comment as you read please.

Momislam2021

I just published "Thriller " of my story "NISAN KIWO". https://www.wattpad.com/1388779078?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Momislam2021&wp_originator=mjb4ECdy2S9Bo1WNvzofuDvJXecFReuREgwyPqo3SycA7WqUx3m%2FbNcmrjupaU7RL9s6%2BObvJWk2wi1%2BXCrYq1D7QyW5QMTdfJnMM36wyKBCPxXqULBBeJ540rKmP9S3
          
          Sabon salon labari mai tsayawa a zuciyar wanda ya karanta, tabbas akwai zazzafar soyayya ku shiga ciki ku faɗi ra'ayinku ta hanyar comments da vote 
          
          Mom Islam 
          
          
          *Follow me*
          *Vote*
             And
          *Share fisabililah*

Momislam2021

DARAJAR ƘWARYA 
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=64ead92bda4e373d864cf2c4
          
          bayan taga sun gama ficewa ta ɗauki nonon gorar na Ayra ta sauya da madarar fiya-fiya, takai nonon kitchen tasa a fridge,
          Ta fice da sauri, tana sanye da riga da wando sai baƙar after dress da ta sanya a waje, sannan siririn mayafi, dama babu wanda ya shiga gaban mota, tana buɗe murfin motar ta shige, tun kafin motar Dady ta tashi, gaban Aasma ya tsananta mugawa, a hankali ta dafe gurin tana karanto innalililahi wa Inna ilahiri raji'un, zuciyarta...
          
          Follow my account on arewabook
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          08141799224