FirdausiFarooq

Masha Allah na sake dawowa akaro na biyu,ina muku fatan alheri all
          	

FirdausiFarooq

Assalamu Alaikum
          Ya Allah ubangiji ka rabamu da sharrin mahassada,ka rabamun da azzalimai marasa tsoronka,ka rabamu da son zuciya,ka jikan iyayenmu ka biyasu da gidan aljannatul firdausi...........!!!!!!!!!
          Barkan ku

FirdausiFarooq

@FirdausiFarooq masha'Allah haka ake so
Reply