Dijensy

Assalamu Alaykum! Here we go continuetion of KADANGAREN BAKIN TULU is up kindly vote on my pages keep commenting Deeja love u guys!

Dijen-sy

Assalamualaikum fatan kowa yana lafiya ,Ina so ma sanar muku rashin account d'ina da nayi  mai wanna profile a sama a bisa wannan dalili nayi amfani da damar wannan post idan followers dina kun gani   zaku iya following d'ina ta sabon profile dina da nayi wannan message. Dijen-sy Nagode sosai.
          

Dijensy

Taqabbalallahu kinna wa minkum ,Eid Mubarak to all my Muslims followers

AminaAbba460

@Dijensy Eid Mubarak to you too
Reply

Dijensy

@Dijensy you're welcome dear
Reply

nimcyluv

*MARUBUCIYA PHATYbb*
          
          *Dalilin daya saka Littafin MADUBIN GOBE yafi bani wahala*
          
          
          Nagarta Writers Association.
          
          *Nayi bincike ne sosai kafin na fara rubutawa har kuma ina cikin rubutawan naci gaba da yi.*
          *Ya ƙunsa Fyaɗe da kuma harkar shari'a.*
          
          Danna link ka samu full hirar *Kyautar book ɗin KWANTACCIYA ga mutane biyun farkon da suka fara comments*
          
          I just published "8/1/2021 writer Phatybb" of my story "QUIZ WITH NIMCYLUV". https://my.w.tt/aGRqTwlSScb