nabilatuwa

Dadina dake wulaqanta mutane akan books dinki wallahi. Ayita bin labarin ki kina jawa mutane aji. In sha Allahu na dena karanta littafanki. In sha Allah. Tun kana iya tuna ina aka tsaya a littafi har sai ka manta meya faru. Haba!

Momislam2021

*_NISAN KIWO_*
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=65bd1f3a88cb015808e61415
          
          Idan kinason karantawa daga farko kiyi following ɗina ta wannan link ɗin 
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          Mom ta jinjina kai kafin taja dogon numfashi sannan tace "Hajiya inaso a ƙarƙare komai da komai na dangane da Anum saboda musan matsaya"
          
          "Haka ne, amma ni a ganina mu fara zuwa hospital ɗin da ita sai asan abinda za'a fara gabatarwa, kinga dole abinda likitoci suka faɗa dashi zamuyi amfani, idan halittar mace tafi yawa a jikinta to tabbas zamufi kowa farinciki, idan ma halittar namiji ce, kuma babu inda zamuyi dole mu rungumi ƙaddara a inda tazo mana"
          Hajiya takai ƙarshen maganar tana mammatsa hannayenta.
          "Hajiya damuwata inji ance Anum mace ce sannan nawa za'a kashe?"
          
          "Karki damu kuɗi ba damuwa bane halittar itace abar tunani"
          
          Mom Islam
          08141799224

mammyAfreen

Assalamu Alaikum sis ykk, ya k'arfin jiki Kuma? Ance kin samu k'aruwa, baby boy, ubangiji Allah ya raya shi bisa Sunna Allah ya albarkaci rayuwar shi, Allah yasa musulumci yayi alfahari da shi Allah yayiwa rayuwar shi albarka, Barka ubangiji Allah ya Baki lafiyar shayar da shi da halak cikin aminci da yarda Allah 

Momislam2021

I just published "Thriller " of my story "NISAN KIWO". https://www.wattpad.com/1388779078?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Momislam2021&wp_originator=mjb4ECdy2S9Bo1WNvzofuDvJXecFReuREgwyPqo3SycA7WqUx3m%2FbNcmrjupaU7RL9s6%2BObvJWk2wi1%2BXCrYq1D7QyW5QMTdfJnMM36wyKBCPxXqULBBeJ540rKmP9S3
          
          Sabon salon labari mai tsayawa a zuciyar wanda ya karanta, tabbas akwai zazzafar soyayya ku shiga ciki ku faɗi ra'ayinku ta hanyar comments da vote 
          
          Mom Islam 
          
          
          *Follow me*
          *Vote*
             And
          *Share fisabililah*