RIBAR KAFA Labarin Da Zai Shige Miki Zuciya
Arewabook@Ayushermuhd.
Soyayya... Tausayi... Zalunci... Shiru da hawaye cikin dare...
Wannan littafin ba labari bane kawai – zuciyar mace ce da aka murɗa har ta kasa faɗi, ta kasa gudu, ta kasa rayuwa kuma ta kasa mutuwa...
RIBAR KAFA zai nuna miki yadda mace ke ƙoƙarin kare ƙafarta daga fāɗuwa a cikin ramin da aka riga aka hura mata ramin soyayya, shakku, da cutar da zuciya.
Shin kin taɓa yin soyayyar da bata da murya?
Shin kin taɓa zama a ciki amma kina kamar a waje?
Shin kin taɓa zama wacce idan kika yi kuka sai a ce "Ai ke kika zaɓi haka!"?
To wannan labari naki ne!
️ Na Ayusher Muh’d
Farashi: ₦700 kacal
Biya ta Opay: 07065283730
Khadija Abdullahi Shehu
Ko tura katin MTN zuwa 07065283730
Aika shaidar biya zuwa: 07065283730 ko +4478941420040
Kar ki bari a faɗa miki ki karanta da idon zuciyarki.
Ki ji yadda ake mutuwa a hankali, cikin soyayyar da ba ta da tushe.
Ki ji yadda mace ke jurewa duniya don kawai saboda “ribar kafa.”