Aysha-Shafiee

Assalamu Alaikum.
          	
          	Fatan kuna lafiya? Pease read my new story 'ZANEN DUTSE'

alimobiles

Please cigaba Allah yakara basira
Reply

fatimaaminu149

@_Humeirah bazamuce kin fi kowa ba Amma de naki ba irin nasu bane keep it up @humaira Allah ya Kara basira da karfin ido
Reply

sparkle-ado

@_Humeirah insha Allah but dan Allah d update should be more
Reply

Momislam2021

*_NISAN KIWO_*
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=65bd1f3a88cb015808e61415
          
          Idan kinason karantawa daga farko kiyi following ɗina ta wannan link ɗin 
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          Mom ta jinjina kai kafin taja dogon numfashi sannan tace "Hajiya inaso a ƙarƙare komai da komai na dangane da Anum saboda musan matsaya"
          
          "Haka ne, amma ni a ganina mu fara zuwa hospital ɗin da ita sai asan abinda za'a fara gabatarwa, kinga dole abinda likitoci suka faɗa dashi zamuyi amfani, idan halittar mace tafi yawa a jikinta to tabbas zamufi kowa farinciki, idan ma halittar namiji ce, kuma babu inda zamuyi dole mu rungumi ƙaddara a inda tazo mana"
          Hajiya takai ƙarshen maganar tana mammatsa hannayenta.
          "Hajiya damuwata inji ance Anum mace ce sannan nawa za'a kashe?"
          
          "Karki damu kuɗi ba damuwa bane halittar itace abar tunani"
          
          Mom Islam
          08141799224

Momislam2021

Momislam2021

https://arewabooks.com/chapter?id=63b3f086246eaf4832d039ce
          
          
          "Inna wai Yaya Khalil har yanzu bai dawo ba?"
          "Kaji yarinya kamar tare muke dashi, dan kinibibi zaki dameni"
          Aisha tasa dariya tana cewa "Allah da gaske tambayarki nakeyi Inna"
          Inna tayi mata banza, 
          Suna zaune Khalil ya shigo, ta tashi da katon cikinta tana shirin zuwa rungumeshi Inna na shirin guduwa ta bangaje Inna bata Sami ba Inna ta baje a k'asa, Aisha ta toshe baki da hannu zatayi dariya tace "sorry Inna"
          "Wata uwar harara Inna ta zabga mata tare da cewa "soro"

Momislam2021

Momislam2021