
#1
MIJIN YA TA KO MIJINAby Haermeebraerh
Labari ne da ya qunshi mata guda uku, wanda suke da tabo mai qona zuciyar su, da zuciyar mai karanta abinda ya faru da su a rayuwar su😢.

#2
'YAN ABUJAby HAERMEEBRAERH9900
A koda yaushe mu dinga tunawa da maganar Malam Bahaushe da yake cewa "Kwad'ayi mabud'in wahala ne".....

#3
KAI NE JARUMIby HAERMEEBRAERH9900
Talauci da arziqi dika na Allah ne..Amma Mai hankali me kad'ai yake Gane hakan...Tsakanin Rasheedah da Sakeenah akwai Wani al'amari Babba da yake buqatar hankulan ku mak...

#4
MAHWISHby Haermeebraerh
.....She is very stubborn like a rock, she is yarning for love, she is beautiful like the moon......

#5
DUK NISAN DARE...by HAERMEEBRAERH9900
QUEEN MALIKA yarinya ce da ta taso cikin tsarin rayuwa mai cike da jin daɗi da yalwa,tarin gatan da ta samu shine silar shigar ta sabuwar rayuwar da bata taɓa zato ko ts...

#6
GIDAN ƊAN LITIby HAERMEEBRAERH9900
Labari mai cike da barkwanci, fadakarwa,ilmantar wa ,tare da sanya nishad'i🤍.