DUNIYA BIYU!!!
Gefen wasu samari uku da suke ta faman tada hayaki kamar tashin duniya ta rakube, ta mikawa Bangis -mai shagon- kudin hannunta. Tace, "magi mai tauraro zaka bani na talatin da aji-no-moto na ashirin". Ya zuba mata a leda fara ya mika mata. Ta juya, wani daga cikin matasan ya fesar da hayakin daya busa, ya sauka akan...