BAK'UWA (STRANGER ) COMPLETED
Labarine game da wata bakuwa wacce ke zauna a wani kauye
MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci. Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito
"Banbancin kowacce rana na tare da yanda take sake kusantani da ganinki" #Love #Family #Military #LubnaSufyan