Select All
  • *ILHAAM*
    59 6 2

    *ILHAAM* By. Sadeeyah A maru {Sadeey} *SADAUKARWA* Na sadaukar da wannan littafin ga mahaifiyata abun alfaharina. Allah ya jikanki ya gafarta miki yasa haske Kabarinki. Page 10 Tafara nisa cikin gyangyad'in data fara wanda haryakai ga mafarkan bazata sunfara ziyartar k'wak'alwarta, batare da zato k...