Momislam2021

*NA KASA JUREWA*
          
          
                   Mom Islam 
          
          I just published "Chapter 71-72" of my story "NAKASA JUREWA"::https://www.arewabooks.com/chapter?id=6877ddee2ec018e591291bfe
          
          
          "Kinga tashi kije, wlhi idan har kika biye masa yayi miki daɗin baki ke kika sani, dan ɓatan watanki ya ɗauke ba shi ke nufin ki koma ga mijinki ba, ah to, wallhi ina nan babu ruwana,"
          Kaka ta faɗa tana bin ta da kallo, sake ɗago idanu tayi ta kalli Momcy, 
          Momcy tace "tashi kije amma fa ki kula"
          Har ta fito bakin ƙofa, Momcy ta ƙwala mata kira ta dawo, "zo ki ɗauki ƴarki"
          Momcy ta miƙa mata mimrah,
          Bayan ta karɓeta ta fice a ɗakin kai tsaye ta wuce ɗakin ta,
          A saman sallahya ta samesa yana ta kwararo adu'oi, bayan ya shafa, ya miƙe yana ninke sallahyar yana yiwa mimrah murmishi, kafin ya matsa inda Yusra take tsaye, ya buɗe hannayensa, ta matso ya rungumesu...!
          
          Zaki samu more pages a Arewabook kawai kiyi following ɗina ga link nan  
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          Mom Islam 08141799224

Momislam2021

*NA KASA JUREWA*
               
          
          Mom Islam
          
          
          Page 32-33
          
          I just published "Chapter 33-34" of my story "NAKASA JUREWA"::https://www.arewabooks.com/chapter?id=684dd95b295d8c854be849af
          
          Tun ɗazu Talatu take gurin a tsaye, sbda ta zo kiran anty Tasneem ta ji Junaid yana ta dagargazo kalamai, mutuwar tsaye tayi lokaci guda ta sauke numfashi, ita dai bata san menene so ba, sannan bata san me akeji game da shi, janye ƙafafuwanta tayi, gudun kar anty Tasneem ɗin ta fito ko mijinta, suyi mata wata fassarar, kai tsaye bedroom ɗinta ta wuce, ta zauna tayi shiru.
          After 1week
          Alhmdllh Talatu ta fara nutsuwa sannan komai nata ya sauya, sbda ta rage guje guje da rawar kai, su kaɗai ne a gidan sai ƴan aiki, ko da yaushe idan anty Tasneem zata shiga kitchen tare suke shiga, sannan ko waya zatayi da mijinta a gaban Talatu takeyi, wani lokacin ma Talatun ce ma zata ji kunya itako anty Tasneem ko a jikinta...!
          
          Domin samun more pages kuyi following ɗina a Arewabook danna blue link
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          
          Ga wanda basa Arewabook ga link na Wattpad hilis ayi following ɗina 
          https://www.wattpad.com/user/Momislam2021?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
          
          
          Mom Islam 08141799224

Momislam2021

I just published "Thriller " of my story "NISAN KIWO". https://www.wattpad.com/1388779078?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Momislam2021&wp_originator=mjb4ECdy2S9Bo1WNvzofuDvJXecFReuREgwyPqo3SycA7WqUx3m%2FbNcmrjupaU7RL9s6%2BObvJWk2wi1%2BXCrYq1D7QyW5QMTdfJnMM36wyKBCPxXqULBBeJ540rKmP9S3
          
          Sabon salon labari mai tsayawa a zuciyar wanda ya karanta, tabbas akwai zazzafar soyayya ku shiga ciki ku faɗi ra'ayinku ta hanyar comments da vote 
          
          Mom Islam 
          
          
          *Follow me*
          *Vote*
             And
          *Share fisabililah*

Momislam2021