FADIME
By lamtana
16.1K
706
110
  • Adventure
  • abdool
  • farha
  • gide
  • hubb
  • mout
  • rufaida
  • umar
  • ummu

Description

FADIME "Wannan fa da kai na na jarrabata na ga aikinta, ka ga da fatar bakar kyanwar da bata bude ido ba aka yi rufin farko, sa'annan aka sake nad'eta da fatar d'an tayin cikin tunkiya, sa'ananan aka nad'eta da fatar bakin kumurci, sa'annan aka kewaye ta da bakin sa'ki. Da gaske har bango ta na ratsewa, dan kuwa na gwada ratsewar kuma na ratsen. Dan haka zan kar6i makaman, amman dole ka karamin cikon Million guda namu na Nijeriya. Game da bayi kuwa, akwai Fadima matar Mamuda, sheranjiyan nan ta fita takaba, sai ka siyeta ka hada da sauran ku tafi." "La la ba na son farar mace."

Babi Na Daya

Continue Reading on Wattpad
FADIME
by lamtana
16.1K
706
110
Wattpad