TAREEQ!
By Lubbatu_Maitafsir
77.7K
8.3K
1.1K
  • Mystery / Thriller
  • abused
  • familyproblems
  • fiction
  • hausa
  • justice
  • law
  • lawyer
  • lubbatumaitafsir
  • negligence
  • nwa
  • rapecase

Description

Birkito shi nurse din tayi, a take ta fahimci halin da Tareeq ke ciki, hakan yasa ta fito daga cikin tent din da yayi mata katanga da Khalid tana fadin "Zai fi dacewa ku kawo police report, ko kuma ku taho da police din, kafin mu samu damar fara aiwatar da aikinmu." "What? But why?" Ya tambaya da rashin natsuwar da fuskarshi ta bayyana. "He's raped." Ta fada kai tsaye, kafin ta raba gefenshi ta wuce ta na barin zuciyar Khalid tamkar za ta faso kirjinshi ta fito.

01

Continue Reading on Wattpad
TAREEQ!
by Lubbatu_Maitafsir
77.7K
8.3K
1.1K
Wattpad