ISMAH
By hijjartAbdoul
13
0
0
  • General Fiction
  • beautiful
  • caring
  • comedy
  • company
  • craft
  • doctorine
  • family
  • fightforsurvival
  • happiness
  • hardship
  • hardwork
  • helpless
  • hospitality
  • lonliness
  • love
  • suffering
  • support
  • wealth

Description

Heart touching... "No Family walks through life without facing challenges, to ka gani? Wannan ma zai wuce kamar ba'a yi ba". Murmushi kawai Zayyan ya yi yace, "Mami wannan maganar mu barta, ki dawo wata Mamin, abun nan ya isheni ba zan iya ba Mami. Ba zan iya gani kina zubarwa da hawayen ki ba akan su". "Mami duk shurin da zaki yi musu ba za su gane ba, ana yin shiru ne akan mutanen da suka da fahimta amma ba rin su ba. Ehh nasani, sometimes door need to be shown". Murmushi Mami tayi tace,"Don't waste words on people who deserve your silence. Sometimes the most powerful thing you can say is nothing at all." Read and find out... ISMAH

1.

Continue Reading on Wattpad
ISMAH
by hijjartAbdoul
13
0
0
Wattpad