AL'ADARMU
By qamshi2
766
99
42
  • Historical Fiction
  • first

Description

A ka ce dukiya maganar mai ita takeji, hak'ik'a na k'ara gasgatawa a lokacin da idanuwana su kayi tozali da wannan katafaren d'akin da ya k'awatu da kayan alatun rayuwa, kama daga daga furnitures d'in ciki dama duk wani abu daya k'unsa, yanayin d'akin kad'ai ya isa ya baiyanama a wane irin gida kake ciki ba tareda an fad'ama ba, wato gida ne na masu hannu da shuni, wad'anda basu san babu ba ballantana rashi, sai dai matsalolin rayuwa wad'anda kud'i ko mulki basa maganin su..

Al'adarmu

Continue Reading on Wattpad
AL'A...
by qamshi2
766
99
42
Wattpad