Start Reading
Description
Majaujawar Soyayya ce silar jan ta ga yin saƙa da mugun zare, musamman da ya kasance ta yi amanna da zaƙin bakin namiji hakan yasa ta zaɓe shi ta bar mafarin zuwanta duniya wato mahaifanta. Kwatsam! Ta yi arangama da abin da ba ta yi zato ko tsammani ba daga gare shi a lokacin da tabar kowa na ta ta zaɓe shi a matsayin komai nata, hakan ya je fa ta a komar da na sani.
Page1
Continue Reading on Wattpad