FARIN CIKIN RAYUWA
By rahinamustapha
9
0
1
  • Fantasy
  • oum-ramadhan1433

Description

Labari ne na ɓangarori guda uku masu cike da darasi da faɗakarwa kai har ma da nishaɗantarwa. Yarinya ce ƴar masu kuɗi, ƴar gata ƴa ɗaya tilo gurin iyayenta, amma ita nan duniya tace bata da mijin aure sai talaka me fita nema kullum! domin tana ganin a gurinsa ne kaɗai zata samu *farin cikin rayuwar* da take nema gurin mijin aure! gashi mahaifiyarta da aminiyarta ɗaya tilo in akwai abinda su tsana a duniya be wuce rayuwar talauci dashi kansa talaka, to yaya wannan chakwakiyar zai kaya ? zata yi na sarar samun zaɓin ran nata ? in ta samu zata samu farin cikin da take hasashe daga garesa kuwa ? Talauci da neman abinda zasu rufa wa kansu asiri shi ne ya kaita aiki gidan wani hamshaƙin me kuɗi kuma soja, saidai zamu iya cewa ta shiga gidan da sa'a! domin kuwa ta samu abubuwa masu yawa a rayuwarta sanadin aiki a wannan gida, saidai tsaka me wuyar tada afka ciki shine faɗawa soyayya da zaratan mazan gidan har guda biyu da tayi! to koya wannan chakwakiyar zata kaya! Mahaifiyarta ita ce sila na afkawarta dukkan wani gurɓataccen rayuwa da ta tsinci kanta a ciki wanda ya zamo sila na tarin dana sani a rayuwarta da nadama mara amfani!

Farin cikin rayuwa part 1

Continue Reading on Wattpad
FARIN CIK...
by rahinamustapha
9
0
1
Wattpad