TUN RAN GINI!
By badiatuidris
8
0
3
  • Random
  • abdul
  • bilyn

Description

Ko kunsan abinda ake kirada k'addara wacce hausawa ke cewa tun RAN GINI! TUN RAN ZANE! Zanen k'addara ta zanu a rayuwar ASMY! wanda yayi dogon layi tattare da siffofi da dama, saboda akasi da aka samu daga foundation d'inta. ginin rayuwar ASMY dai a karkace yake daga k'asa saidai ba kowa zai iya gane karatun kurma ba, kamar yanda ba kowa ke gani foundation d'in dake gurb'ace ba sai mai ilimi a wannan fannin.

TUN RAN GINI! 1

Continue Reading on Wattpad
TUN RAN G...
by badiatuidris
8
0
3
Wattpad