🌻🌻MATSALAR GI...
By AishaMaaruf1
45
4
0
  • Random
  • cinamana
  • depretion
  • destiny
  • heartbreak
  • lifetime
  • lovestory
  • paid
  • truestory
  • yaudara
  • zalinci

Description

Tunda Hajiya Su'adah taga Mahmoud bai zo ba ta anyana a zuciyar ta cewa Ummu ce ta hana shi zuwa, gashi ta mai miss call ya fi sau ashirin amman ba'a daga ba, in ranta ya yi dubu toh ya bace, da ace Ummu na kusa da ita da wallahi sai ta kwana a lahira, ganin babu hanyan samun shi yasa hankalin ta ya yi mugun tashi wanda har ya kusa sata yin karamin hauka, da a daran za ta tafi gidan amman Lauratu ta hana ta, da kyar ta samu Mama ta sauko ta hakura ta bar tafiyar gobe, a ranar kasa barci Hajiya ta yi, ba irin zagin da bata yiwa Ummu ba, har fadi take dole sai ya sake ta in taje gidan, gani take kaman garin yaki wayewa, duba agogo ta yi taga karfe biyu da minti goma, wani mugun tsaki taja ta fashe da kuka ta ce"Allah ya isa naaaa.........lokacin ma ya ki tafiya", mikewa ta yi ta fara safa da marwa a dakin tana surutai.

PAGE 1-2

Continue Reading on Wattpad
🌻🌻M...
by AishaMaaruf1
45
4
0
Wattpad