ZAMANIN MU A YAU
By NEIRNAHDISO
2.5K
100
12
  • Romance
  • ayau
  • betrayal
  • endlesslove
  • love
  • romance
  • zaminmu

Description

wannan sanyin illa zaiyi miki acancikin ki, ai ita mace da ɗumi aka santa, ai ballagaza ita ke illata ƙanta da ƙanta sai sanyi ya kamaki kizo kisani agaba, haka naje na haɗomiki sassaken nan na ɓaure da ƙanin fari da minnas da zuma da citta da kirfa, nazauna nadafa miki amma kika kalleni kikace ƙwayoyin cutane wai ke ƴar boko nima mahaifiyar taki ƙallon baƙauyiya kikemin maryama kibi duniyar nan a sannu!" Hajiya anty Kenan! Basai nayi miki wani dogon bayani ba Amma nice zuciyar abah babu wata mace bayana!!!.... Wani zazzafan zazzabi ne ya sauƙar masa, ataƙe tsigar jiƙinsa tafara tashi, sarawar da ƙansa yayi shine abunda yasashi ƙomawa ya zauna a bisa kujerar ƙusa dashi, maryama daƙe gefensa ne tayi saurin ɗaga ƙanta tana mai ajiye wayarta domin taga menene wannan abun daya canza yanayin mijinta. Sautin murmushin farar dirarriyar kyakyawar yarinya da ƙana ganinta ƙasan ƙuruciya ke ɗamunta, ƙarasowa tayi tana ambatar " Abah ƙaga asimint dina." Wani ƙallon wulaƙanci maryama da bita dashi mamaki fal cik'inta " Ke rahee ubanki ya baki damar shigowa nan, ubanki ne shi dazakice yayi miki assignment? Ƴar kauyen banza ƴar kauyen wofi ..." Abah ne yayi saurin rike hannun maryama dake k'okarin ƙifa mata mari yace " Cool down nine nace tazo zandinga ƙoyamata." " Bangani Me kake nufi ba ubanta ne ƙai? " Raheenat ya kira sunan cikin sanyin murya, bana hanaki yawo babu hijjabi ba?" Cikin tsoro da firgice tace " Haka tace kada nakara sakawa." " kaga Ahmad babu wata ƴar aikin da zatazo gidana sannan ta dameni da wari babu ita idan kuma nakara ganinki a wannan shashin wallahi sai kinkoma inda kika fito banza mahaukatan ƴan ƙauye sai shegen jahilcin tsiya." Yanda yake tangal tangal zai tabbatar muku da shaye shaye yayi, fati dake tsaye bak'in koface tace " Hajiya yaya farouk zo kigani." Gaban mahaifiyar tasu ne yawadi a sanda taga farouk ko miƙewa yaƙasayi.

ZAMANIN MU A YAU 1

Continue Reading on Wattpad
ZAMANIN M...
by NEIRNAHDISO
2.5K
100
12
Wattpad