BA NI DA GATA
By Matar_Sayyadee
88
2
0
  • General Fiction
  • bilynabdul
  • faridathusainmshelia
  • mamuhgee
  • nimcyluv
  • surayyahms

Description

Yarinya ce dake rayuwa a kan bola, bata san waye iyayanta ba. kaddara ta saka ta fad'a hannun mutane da yawa. Duk namijin da ya tab'a jikinta kamar an watsa mata wuta haka jikinta yake komawa. Wata kaddarar ta sake jefa ta a hannun shugaban kungiyar y'an lesbian wacce tayi ikirarin kota halin k'ak'a sai ta aure ta, ga kuma d'an ta wanda ya kasance tantirin mazinaci shi ma a gefe yayi ikirarin sai ya d'an'dana zumarta.

page 1&2

Continue Reading on Wattpad
BA NI DA...
by Matar_Sayyadee
88
2
0
Wattpad