Start Reading
Description
Karfe biyar saura minti uku Saleema ta buɗe idanuwanta tana sauke su a saitin agogon dake manne da bangon ɗakin yana kaɗawa. kaɗawar da take ji kamar yana tafe da dokawar da zuciyarta take yi a duk daƙiƙa. 'Me ke shirin faru da ita ne?'. Ta shiga yi wa kanta tambayar da ko wuƙa a maƙoshi za a ɗora mata bata da amsar ta.
00
Continue Reading on Wattpad
