LOKACI...!
By FareedaAbdallah
93
10
2
  • Historical Fiction
  • fareedaabdallah

Description

Lokaci mai zuwa da baƙin al'amura. Tarihi bashi tausayi komai kayi za'a bada labari walau na kirki ko akasin haka. Me zai faru idan juyin juya hali irinna lokaci ya kai bawa matakin da zai fara girbar munanan abubuwan da ya shuka a baya waɗanda ya daɗe da manta su?

LOKACI.. BABI NA ƊAYA

Continue Reading on Wattpad
LOKACI...!
by FareedaAbdallah
93
10
2
Wattpad