BARRISTER SAMEER
By iyammaimunah
2
1
1
  • General Fiction
  • maimunah

Description

share hawayen dake xubowah daga idanuntah nihal tayi kafin tace tun ina yar karamah tah na taso naji ana kiranah da marainiyah tun bansan ma'anar Kalmar vah har naxo na fahimce sunan na nufin Wanda yarasa uwah da ubah. kallontah sameer yake yi yayin da lokaci gudah kumah xallar tausayintah ke sake ratsa xuceeyarsah. Ku biyoni domin jin yandah wannan labarin xai kayah.sannan wannan littafin paid book ne

001-002

Continue Reading on Wattpad
BARRISTER...
by iyammaimunah
2
1
1
Wattpad