Wacece Ni?
By fatysaje
72
5
3
  • General Fiction
  • barira
  • farfesa
  • salwa
  • wasila

Description

Ɗalibai sun haɗu cikin murna da shauki suna dakon babbar abun koyinsu, ana tsaka da taro farfesa Salwa ta bayyana cikin ɗakin taron. "Me muke gani haka a jikin farfesa kamar ba ita ba?" ɗalibai suka dafa cikin mamaki!. Ku biyoni dan jin yadda labatin yake.

Wacece Ni?

Continue Reading on Wattpad
Wacece Ni...
by fatysaje
72
5
3
Wattpad