Start Reading
Description
tun ina ƴar shekara sha biyar aka yi min aure , bayan wani lokaci Allah ya karɓi mijina. ta hk na cigaba da raino ƴaƴana guda biyu, sosai nake ƙoƙarin basu tarbiya, amma kash! duniya ta yi min halin ɗan mangoro
1
Continue Reading on Wattpad