Mu....... (Us)
By Izzuddeenms
38
6
1
  • Mystery / Thriller
  • arewa
  • bahaushe
  • bahaushiya
  • hausa
  • hausawa
  • izzuddeenms
  • kabilarhausa
  • kabilarhausawa
  • kasarhausa
  • kasarhausawa
  • labaranhausa
  • labaranzamani
  • littafinhausa
  • littafinlabari
  • littafintarihi
  • najeriya
  • nigeria
  • rubutunwasankwaikwayo
  • rubutunzube

Description

Mu Da Iyayenmu rayuwarmu tana tafiyane da albarkarsu, Mu Da Iyalanmu rayuwarmu tana tafiyane da kyautatawarmu ga junanmu, Mu Da Abokanmu rayuwarmu tana tafiyane da hakurinmu a tsakaninmu, Mu Da Makwabtanmu rayuwarmu tana tafiyane da kawaicinmu ga zamantakewarmu, Mu Da Sana'armu rayuwarmu tana tafiyane da gaskiyarmu a sana'ar, Labarinmu da kuma Hikayarmu tana tabbata ne da dadin faruwa gwargwadon yadda muka fahimci zahirin rayuwar da kuma yadda muka shiryawa fuskantar wannan kalubalen na rayuwa. Alhaji Hashim ya kyautata kwarai ga iyalansa, iyayensa, makwabtansa, ma'aikatansa da Abokansa. Amma kaddararsa ta sanyashi rasa ransa a kaddara bayyananniya. Sai dai rayuwarsa ba aba bace da zata salwanta haka kawai! Akwai kalubalen da yake biyowa baya wadda ya girgiza dukkan madafan ikon kasar ta Najeriya.

Dan Tsokaci

Continue Reading on Wattpad
Mu...
by Izzuddeenms
38
6
1
Wattpad