ASMA...
By Zaynab_yusuf
181
13
3
  • General Fiction
  • arewa
  • childabuse
  • christian
  • cinamana
  • domesticviolence
  • generalfiction
  • hakuri
  • halal
  • hardtimes
  • hateandlove
  • hatred
  • hausa
  • huguma
  • karyaalqawari
  • kauna
  • kishi
  • love
  • muslim
  • nigeria
  • randomthoughts
  • romance
  • soyayya
  • tausayi
  • zubarhawaye

Description

Alokuta mabanbanta idan na duba rayuwata,ina farawa ne daga lokacin da iyayena suka rasu,daga lokacin da na rasa komai nawa,nazama marainiya mara gata da galihu, idan na waiwaya baya,Rayuwata ta ƙare ne adaidai lokacin dana rasa iyayena,tun daga wannan lokacin,tun daga wannan rana,narasa farin cikina,na rasa hope,na rasa confidence Da strength Dina, nacigaba Da rayuwa bisa turbar da zuciyata ta ɗorani akai,na kasa yadda da ƙaddarar data afku agareni ta rashin mahaifana. jiki ba ƙwari ya shiga office dinshi, workers na gaisheta shi ta ko'ina,yana amsa su daidai gwargwado kasancewar shi gentle man,mai tsananin tausayi da saukin kai,laptop yafara operating yana duba uban files ɗin dake gaban shi,wanda ayau dole zaiyi clearing ɗin su, saide Aikin ya gagare shi,tunda ya zuba ma file ɗaya idanu yake kallo na Tsawon mintuna, gabaɗaya tunanin shi da nazarin shi ya tafi ne izuwa silar mafarkin,dafarko bai dame shi ba,amma ayanzu yana cikin ruɗani, domin mace yake gani cikin hijabi fari sai sheƙi take da qyalli kamar zinari ko kuma sinadaran zinari,tana miƙo mishi hannu,tana faɗin"taho izuwa hasken ka".!!!

Episode One-The beginning and end of me.

Continue Reading on Wattpad
ASMA...
by Zaynab_yusuf
181
13
3
Wattpad