SAUYIN RAYUWA ✅
By divaadoveysdiaries03
2.9K
299
4
  • General Fiction
  • arewawriter
  • divaa
  • sauyinrayuwa

Description

labari akan yadda rayuwa ta kan sauya wa Dan Adam.yadda abubuwa sukan juya su rikice su firgice har mutum yaga kamar shi kadai aka tsana,ko kuwa ya mance da rahamar Allah a gare shi,da jarabawar da Allah yayi Alkawarin jarabtar bayin Sa masu imani.se su ruga cewa an sa musu hannu ,bayan jarabawa ce daga Allah (SWA). se Kuma SAUYIN da kanzo da mance haushi,farin ciki,Murna da Jin dadin rayuwa .Allah ya datar damu .Amin

(1)

Continue Reading on Wattpad
SAUYIN RA...
by divaadoveysdiaries03
2.9K
299
4
Wattpad