ALMAJIRA ✔
By DielaIbrahim
1.2K
70
5
  • General Fiction
  • agony
  • almajiranci
  • jagora
  • pain
  • strive
  • struggle
  • yaruwa

Description

Story of a girl living a miserable life as the agony of her life is too painful for them to survive, She finds her self begging in the middle of the street because she had no one to stay with no parent and no other choice than to be a beggar. As life goes they begin a new life with two blind people Anna and her Husband Baffah. ~ALMAJIRA~sabon salo Kallo ɗaya za kayi ma yarinyar dake tsaye a tsakiyar titin tana ta ƙokarin yin ihun barar ta da murya mai sauti wanda Allah ya bata, a kiyasance ba zata wuce shekaru goma sha biyar zuwa shidda ba amma tana ɗauke ta cikin da bazai wuce cikin wata shidda zuwa bakwai ba, sa'annan tana goye da karamar yarinya mai shekaru biyu da rabi cur a duniya. Fuskar ta kawai zaka kalla ka gano tsantsar rama, wahala, baki dake tattare da fatar jikin ta shima ba'a magana. Shin wannan yarinyar mai shekara biyu da rabi ƴar tace ko ƙanwar tace kuma da gaske ne ciki ne a jikin ta? in kuwa hakane to taya ya ta samu wannan cikin? Ko kuma tana da aure ne? Labarin ya kunshi abubuwa daban daban ko ince salo kala kala wanda ya danganci rayuwa na karamar yarinya mai suna HADIZATOU...Ya kunshi bangarori na wahalar rayuwa da yadda almajirai suke shan wahala da kuma rayuwar mabarata.

Prologue

Continue Reading on Wattpad
ALMAJIRA...
by DielaIbrahim
1.2K
70
5
Wattpad