Start Reading
Description
labarin wata baewar Allah wacce ta taso cikin qunci, wahala ta funsakanci kalubalen rayuwa kala-kala amma dg qarshe sae Allah y hadata d wata baewar Allah mae kyakykyawar xuciya amma acikin gidan akwae wata mata wacce t tsaneta batason ganinta kwata-kwata ko yaya xatayi idan taji d'anta mafi soyuwa a gareta ya kamu d soyayyar wannan yarinya🤔
part 1 page 01&02
Continue Reading on Wattpad
![](https://img.wattpad.com/cover/288378065-256-k383029.jpg)